Tsarin Trump: Dama ko matsala ga Afirka?
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-12 05:42 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Masana na ganin wannan a matsayin wata falala ga kasashen na Afrika, ta hanyar musanyar cinikayya daga albarkatun karkashin kasa da makamashi. Sabbin manufofin tsaro da na tattalin arzikin kasashen ketare da Shugaba Donald Trump ya bayyana dai, na nufin rage bai wa kasashen Afirka tallafi a matsayin na raya kasa, maimakon haka ya ce za a fi karkata da sabon shirinsa na bani gishiri in ba ka manda da kasashen na Afirka.
--------------------------------------------------------------------