Sudan: Za a rage abincin 'yan gudun hijira
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-13 01:20 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Hukumar Kula da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniyar FAO ta ce, daga watan gobe tilas a rage adadin abincin, sakamakon rashin wadatattun kudin tallafi. Tun a shekara ta 2023 ne yakin basasa ya barke a Sudan tsakanin dakarun gwamnati da na mayakan tawaye na RSF, yakin da Majalisar Dinkin Duniya ta ce ya haifar da yanayin agajin jin-kai mafi muni a duniya.
--------------------------------------------------------------------