Martanin yunkurin juyin mulkin Jamhuriyar Benin

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-13 04:23 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Tun dai wannan batu na juyin mulki da bai yi nasara ba na kasar Benin, da abubuwan da suka wakana a cikin sa na yada labarai marassa tushe daga bangarori da dama tare da ma da zarge-zarge marassa tushe da ‘yan shafukan sada zumunta ke yi kan wannan ko waccan kasa, wanda ga masana irinsu Dokta Atto Namaiwa Malami a jami'ar birnin Tahoua makomar huldar kasashen AES musamman ma Nijar da makwabtansu Jamhuriyar Benin da Najeriya zai danganta ne da
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]