Guinea-Bissau: Zanga-zanga bayan juyin mulki

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-13 05:34 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Rahotanni sun nunar da cewa, masu zanga-zangar sun yi arangama da jami'an tsaro a Bissau babban birnin kasar, inda suka kona tayoyi tare da kiran a saki Domingos Simoes Pereira shugaban jam'iyyar African Party for the Independence of Guinea and Cape Verde (PAIGC) da aka tsare yayin juyin mulkin na Guinea-Bissau.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]