Bulgeriya: Yiwuwar gudanar da sabon zabe

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-13 05:50 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Europe
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kasar Bulgeriya da ke yankin Balkan kana guda cikin kasashen kungiyar Tarayyar Turai EU, na shirin fara amfani da kudin bai-daya na Euro a watan Janairun da ke tafe. Sai dai ta fuskanci gagarumar zanga-zanga ta tsawon makonni, abin da ya tilasta gwamnati yin murabus. Ya dai zama wajibi ga Shugaba Rumen Radev ya kafa ministocin rikon kwarya tare da shirya zabe nan da watanni biyu masu zuwa, idan har babu wata jam'iyya da ke da mabobi masu yawa a
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]