An fallasa tsoffin hotunan Epstein tare da Trump
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-13 18:18 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
‘Yan jam'iyyar Democrat a majalisar wakilan Amurka, sun fitar da jerin hotuna 19 na marigayi Jeffrey Epstein wanda ake zargi da lalata kananan yara yana holewa a wani wurin shakatawa tare da tsohon Shugaban Amurka Bill Clinton da Shugaba Donald Trump da wasu fitattun attajirai.
--------------------------------------------------------------------