Ana zanga-zangar neman 'yanci a kasar Tunusiya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-14 06:35 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Dubunan mutane sun fito kan titunan babban birnin Tunis na kasar Tunusiya, a ci gaba da jerin zanga-zangar adawa da manufofisn Shugaba Kais Saied a rana ta hudu.
--------------------------------------------------------------------