Jirgi ya kai hari kan asibitin soji a kasar Sudan
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-15 06:16 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Mutane bakwai sun kwanta dama wasu fiye da 10 kuma suka jikkata, sakamakon hari da jirgi maras matuki da aka kai kan wani asibiti a yanikin Dilling, da dakarun 'yan tawayen RSF suka karbe iko da shi.
--------------------------------------------------------------------