Tsananin sanyi ya kashe 'yan ci-rani a Morocco da Algeria
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-15 18:47 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Tsananin sanyi ya yi sanadiyyar mutuwar 'yan ci rani 9 'yan Afirka, a kan iyakar kasashen Morocco da Algeria, batun da ya sanya kungiyoyin kare hakkin 'dan adam a Morocco kokawa da yadda aka take hakkin mutanen har suka mutu.
--------------------------------------------------------------------