Kambodiya ta zargi Thailand da kai hari a lardin Siem Reap

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-15 23:44 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A karon farko tun bayan sake barkewar rikicin kan iyaka wanda ya yi sanadiyyar mutuwar akalla mutane 31, Kambodiya ta zargi Thailand da kai harin bam a lardin Siem Reap da ya kunshi wuraren ibada na Angkor. Ita ma Kasar Thailand ta tabbatar da cewa fadan ya ci gaba, amma ba ta ambaci lardin da ya afku ba.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]