Saudiyya ta aiwatar wa mutane 340 da hukunci kisa a 2025
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-16 05:28 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Wata sabuwar kididdiga da kamfanin dillancin labarai na AFP ta fitar ta nunar da cewar hukuncin kisa ya karu a kasar Saudiyya idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata.
--------------------------------------------------------------------