Trump: An kusa daina yakin Rasha da Ukraine

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-16 18:23 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Ukraine/Russia, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Da yake magana a Washington a ranar Litinin, Trump ya bayyana cewa tattaunawar ta kai wani mataki na ci-gaba da ba a taba kaiwa a baya ba. Ya ce ya tattauna da shugabannin kasashen Turai, ciki har da Jamus tare da Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky, inda ya kara da cewa duk da alamun ci-gaba, lamarin yana da sarkakiya.Trump ya kuma nuna cewa Amurka ta riga ta yi tattaunawa a lokuta masu yawa da Rasha kan hanyoyin warware rikicin.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]