Wane aiki mashawartan Nijar za su yi don a amfana?
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-17 01:09 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Majalisar mashawarta ta kunshi mutane 194 da suka fito daga sako da lungu na kasar Nijar, ciki har da sarakunan gargajiya, jami'an tsaro, wakillan kungiyoyin farar hula, kungiyoyin mata da masu bukata ta musamman. Sun hallara a birnin Yamai domin duba mahimman batutuwa da suka shafi yadda kasa ke tafiya musamman wanda al'umma ta fi son sanin inda aka kwana.
--------------------------------------------------------------------