Yankin Gulf na narka kudi a Hollywood don kare martaba
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-17 00:13 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kasashen Saudiya da Qatar da Hadaddiyar Daular Larabawa sun zuba jari a kanfanonin Warner Bros da Telefax da Paramount da suka yi fice wajen shirya fina-finan a masana'antar Hollywood ta Amurka. Sai dai wadannan matakai na ci gaba da jawo cece-kuce a tsakanin 'yan yankin Gulf.
--------------------------------------------------------------------