Najeriya: Fasaha na shirin kawo ci-gaba a shari'a
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-17 02:16 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Alkali Kudirat Kekere Okun ta nemi daukacin tsarin shari'ar da ke Najeriya ya rungumi sabuwar fasahar da ke iya kaiwa ga zuwa samun sauki a cikin harkar shari'a, kama daga shigar da kara ya zuwa sauraron shari'a da yanke hukunci. Shari'u sama da 200,000 ne suke zaman jiran kila-wa-kala a kotunan kasar sakamakon rashin isassun alkalai da jan kafa cikin aikinsu.
--------------------------------------------------------------------