M23 za ta janye mayakanta daga Uvira
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-17 03:19 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kungiyar 'yan tawayen wadda ke samun goyon bayan kasar Rwanda a makon da ya gabata ta kwace birnin Uvira mai muhimmanci da ke kusa da kan iyakar Burundi 'yan kwanaki bayan da gwamnatocin Kwango da Ruwanda suka rattaba hannu akan yarjejeniyar sulhu a Washington.
--------------------------------------------------------------------