Najeriya: Fargabar tsaro yayin kirsimeti
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-18 04:58 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A irin wanann lokaci 'yan Najeriya musamman mabiya addinin Kirista na yin tafiye-tafiye, domin gudanar da bukukwan karshen shekara a garuruwansu na asali tare da iyali da nufin karfafa zumunta. To sai dai da yawa ba za su samu damar zuwa ba, saboda matsalolin da suka dabaibaye harkokin yau da kullum a Najeriya.
--------------------------------------------------------------------