Najeriya: Ina mafita ga tattalin arziki?
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-18 05:44 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A baya dai shugaban kasar ya ce Najeriyar ta samu isassun kudien da ba ta bukatar cin bashin cikin gida, a kokarin sauke nauyi. A cikin tsallen murna ne dai Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bugi kirji ya kare talauci a gwamnatin kasar, inda ya shaidawa wani taron 'yan siyasa cewa Najeriyar ta kai ga cimma burinta na kudin shigar shekarar bana tun a watan Agusta.
--------------------------------------------------------------------