Jamus ta goyi bayan yarjejeniyar Turai da Latin Amurka
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-18 05:20 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Latin America, Germany
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Merz ya fada wa ‘yan majalisar Jamus a ranar Laraba cewa yarjejeniyar za ta karfafa kasuwar bai daya ta Tarayyar Turai, tare da nuna karfin ikon kungiyar bayan kusan shekaru 26 na tattaunawa kan batun. Yarjejeniyar na da zummar bunkasa cinikayya da kasashen Brazil, Argentina, Uruguay da Paraguay.
--------------------------------------------------------------------