Venezuela:Matakin Amurka na toshe man fetur bai yi nasara ba
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-18 18:33 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Venezuela ta sanar da cewa matakin da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka na toshe jigilar man fetur dinta bai yi wani tasiri ba, domin ko tana ci gaba da hada-hadar man kamar yadda ta saba.
--------------------------------------------------------------------