Amurka da Rasha za su sake tattauna batun yakin Ukraine
Story summaryWakilan Amurka da Rasha za su gana da juna a birnin Miami na jihar Florida a karshen mako mai zuwa, domin nazartar shawarwarin shugaba Donald Trump, na kawo karshen yakin Ukraine, kamar yadda fadar White House ta sanar.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.