'Yan Afghanistan sama da 500 za su samu mafaka a Jamus

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-19 00:34 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Germany
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Alexander Dobrindt ya ce an karbi 'yan Afganistan a karkashin shirin 'yan gudun hijira da gwamnatin Jamus da ta gabata ta kafa, amma sun makale a Pakistan tun lokacin da shugaban gwamnati Friedrich Merz ya hau kan karagar mulki a watan Mayu ya dakatar da shirin.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]