Nijar: Ranakun hutu na yin yawa?
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-19 03:00 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Akasari dai irin wadannan ranaku da ake kebewa a cikin kasa, na samun tushe ne da asali daga ayoyin doka da suke bi ta majalisar dokoki kuma aka amince da su a matsayin ranar da aka kebe ta zama ta hutu. Hakan na tilasta rufe ma'aikatun gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu ko ofisoshin jakadanci.
--------------------------------------------------------------------