Kasashen EU za su bai wa Ukraine rancen euro biliyan 90
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-19 18:44 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Europe, Ukraine/Russia
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaban Hukumar Tarayyar Turai Antonio Costa, ya ce wannan mataki zai bai wa Ukraine damar samun kudaden da take bukata wajen kare kanta da kuma kula da muradun al'ummar kasar da ke fama da radadin yaki.
--------------------------------------------------------------------