Sabuwar dokar aikin soji a Jamus za ta fara aiki a 2026
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-20 00:38 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A wannan Juma'a ce majalisar dokokin Jamus Bundesrat ta amince da fara aiki da sabuwar dokar aikin soji ta kasar, daga ranar daya ga watan Janairun sabuwar shekara mai kamawa ta 2026.
--------------------------------------------------------------------