Shekara daya bayan harin Kirsimeti a Magdeburg

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-20 04:38 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ana iya ganin jami'an 'yan sanda dauke da bindigogi masu sarrafa kansu da masu gadi cike a kusa da hanyoyin shiga kasuwar Kirsimeti ta Magdeburg, kuma lokaci-lokaci, ana tsayar da mutane ana yi musu tambayoyi. An girke manyan tubalan siminti masu launukan ja da kore da buhunan yashi da shingayen tsaro na karfe a kan hanyoyin shiga kasuwar, wanda ke cikin dandalin da ke kusa da babban zauren birnin.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]