Hari da wuka a Taiwan ya janyo asarar rayukan jama'a
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-20 05:35 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, China
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kimanin mutane uku ne suka mutu, wasu 9 kuma suka samu raunuka, sanadiyyar wani hari da wuka da wani mutum ya kai a Taipei babban birnin Taiwan, a yammacin Juma'a, kamar hukumomin kasar suka tabbatar.
--------------------------------------------------------------------