Sharhin Jaridun Jamus akan nahiyar Afirka

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-20 07:08 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Europe
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
An yanke wa tsohon shugaban 'yan tawayen Kwango Roger Lumbala hukuncin daurin rai da rai kan cin zarafin bil'adama. Da haka ne jaridar die tageszeitung ta bude labarin da ta wallafa a kan hukuncin da aka yanke wa madugun 'yan tawayen Kwango a birnin Paris, kuma da haka ne muke yaye kallabin sharhunan jaridun na Jamus kan batutuwa da suka fi daukar hankali a nahiyarmu ta Afirka a wannan makon.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]