Amurka ta kai hare-hare kan kungiyar IS a Siriya

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-20 17:55 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Amurka ta sanar da kai hare-hare ta sama kan wasu wuraren fiye da 70 na 'yan kungiyar IS a Siriya. Rahotanni sun yi nuni da cewa, Amurka ta kai hare-haren ne a matsayin ramuwar gayya bayan kashe mata sojojinta biyu da kuma wani mai fassara a Palmyra a makon da ya gabata.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]