An fitar da tarin takardu masu alaka da Epstein
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-20 18:53 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Tun a watan Nuwamba aka bukaci ma'aikatar shari'a ta Amurka ta fitar da takardun da ke da alaka da marigayin Jeffrey Epstein, wanda aka yanke masa hukunci kan lalata da kananan yara. Ana sa ran takardun za su iya bayyana sabbin bayanai game da laifukan Epstein da kuma alakarsa da wasu manyan mutane, ciki har da Shugaba Donald Trump.
--------------------------------------------------------------------