Brazil ta yi kashedi kan afkawa Venezuela
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-21 06:15 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Latin America, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A ranar Talata shugaban Amurka Donald Trump ya bayar da umarnin toshe dukkan jiragen dakon mai da ke shiga ko fita daga Venezuela a matakin baya bayan nan na matsin lamba kan gwamnatin Nicolas Maduro don toshe manyan hanyoyin da gwamnatin ke samun kudin shiga.
--------------------------------------------------------------------