Amurka ta kwace wani jirgin dakon man Venezuela

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-21 17:51 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Amurka ta kama wani jirgin dakon mai a bakin tekun Venezuela yayin da dangantaka ke kara tsami tsakanin kasashen biyu. Sakatariyar Ma'aikatar Tsaron Cikin Gida ta Amurka Kristi Noem, ta ce Amurka za ta ci gaba da bin diddigin abin da ta kira haramtacciyar safarar man fetur.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]