Samar da sabbin matsugunnai a Gabar Yamma da Jordan
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-22 00:33 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Financial Markets
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ministan kudi na Isra'ila, Betzalel Smotrich ya ce daga cikin wadannan matsugunnan share wuri zauna, akwai biyu da Isra'ila ta taba ficewa daga cikinsu a shekarar 2005 a lokacin wani shirin janyewa. A sakon da ya wallafa a shafinsa na X, Smotrich wanda ya matsa kaimi wajen fadada shirin sasantawa a Gabar Yamma da Kogin Jordan ya ce, amincewa da samar da sabbin matsugannan na yanzu ya sanya adadin matsugunan da aka amince da su a cikin shekaru biyu da
--------------------------------------------------------------------