AFCON: Dama bayan rashin shiga gasar kofin duniya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-22 04:39 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Akwai kasashen nahiyar Afirka da dama da suka rasa damar zuwa wasan neman cin kofin kwallon kafa na duniya na shekara mai zuwa ta 2026, amma suna cikin wannan gasa ta neman cin kofin kwallon kafar nahiyar da Maroko take daukar nauyi. Wannan gasa ta AFCON ta kunshi kasashe irin Najeriya, da Burkina Faso, da Kamaru, da Zimbabwe, da Jamhuriyar Benin, da Sudan da ma Yuganda gami da wasu kasashe da ke fafatawa domin nasarar lashe wannan kofi na Afirka.
--------------------------------------------------------------------