Maroko ta samu nasara a wasan farko na AFCON

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-23 00:37 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
An bude gasar cin kofin kwallon kafa ta nahiyar Afirka a kasar Maroko a yanayi na kayatattun bukukuwa. Ita dai gasar da ake wa lakabi da AFCON ko CAN a Faransance da ke zama karo na 35, ta yi kokarin ganin ta dauki salon tattara dukkan al'adun Afirka a bangaren kade kade da raye raye da ma tufafin kasashen da ke samun wakilci.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]