Gwamnatin Guinea ta dakatar da kafar yada labaran Africa 24

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-23 01:46 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaban Gwamnatin Mulkin Sojin Guinea, Mamady Doumbouya, wanda ke sahun gaba-gaba a cikin 'yan takarar shugabancin kasar, ya sanar da cewa kafar yada labaran ta Africa 24 mallakin wani 'dan kasar Kamaru, Constant Nemale, na gudanar da ayyukanta a cikin kasar ba tare da sahalewar hukumomi ba.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]