Shekaru biyu da Faransa ta fice a Jamhuriyar Nijar
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-23 03:10 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
An cika shekaru biyu da ficewar sojojin Faransa daga Jamhuriyar Nijar bayan dauki ba dadi da aka fuskanta na dogon lokaci tsakanin sabin hukumomi na mulkin sojan kasar ta Nijar, da kasar ta Faransa da a wancan lokaci ta ce sam ba za ta taba yarda da wadannan sojoji a matsayin shugabanin kasar ta Nijar ba, wanda kusan har yanzu ake ganin kura ta kasa lafawa tsakanin bangarorin.
--------------------------------------------------------------------