Sudan na son MDD ta goya wa shirin zaman lafiyar kasar

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-23 19:19 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Firaministan Sudan, Kamil Idris, ya yi kira ga Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da ya mara wa shirin samar da zaman lafiya baya, domin ceton kasarsa da yaki ya lalata.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]