Sauye-sauye ga tattalin arikin Pakistan
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-24 05:23 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, World News
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Wani kamfanin zuba hannun jari na Pakistan ya sayi kaso 75 cikin 100 na hannun jari kamfanin jiragen saman kasar, Pakistan International Airlines, lokacin gwanjon hannun jarin da aka yi kai tsaye ta kafofin yada labarai.
--------------------------------------------------------------------