Jiragen yaki na Amurka na shawagi a Najeriya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-24 01:37 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Jirgin kirar Gulfstream na kamfanin Tenax Aerospace da ke a kasar ta Amurka na shawagi har ya zuwa tafkin Chadi da nufin tara bayanai na masu ta'addar ISWAP da ma barayin dajin da ke a sassan arewacin Najeriyar.
--------------------------------------------------------------------