Steinmeier ya bukaci goyon baya ga Ukraine yayin Kirsimeti
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-24 18:12 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Ukraine/Russia
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaban kasar Jamus Frank-Walter Steinmeier, ya yi kira ga mutane da su nuna goyon baya da hadin kai ga 'yan kasar Ukraine da ke ci gaba da fuskantar hare-haren Rasha.
--------------------------------------------------------------------