An gano Black Box na jirgin da ya halaka babban hafsan Libya

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-25 00:30 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ministan cikin gidan Turkiyya ya ce ana ci gaba da bincike domin gano musabbabin hadarin. Jirgin na ‘yan kasuwa mai suna Falcon 50 ya sanar da rahoton matsalar na‘ura jim kadan bayan tashi daga birnin Ankara zuwa Tripoli, kafin daga bisani a rasa sadarwa da shi, sannan ya fadi a kudancin Ankara.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]