Rufe shafukan 'yan ta'adda a Najeriya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-25 05:09 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kama daga Abubakar Shekau a can baya ya zuwa Bello Turji a yanzu, kafafen na zumunta sun zamo hanyar aike sako ga kungiyoyin ta'addancin da ke Tarayyar Najeriya. Gwamnatin kasar dai na fatan toshe kafafen, ka iya hana su samun damar yada farfagandar da suke yi.
--------------------------------------------------------------------