Isra’ila za ta zuba Dala Biliyan 110 wajen kera makamai
Story summaryNetanyahu ya bayyana hakan ne a ranar Laraba, yana cewa manufar ita ce rage dogaro da kasashen waje ciki har da rage dogaro kann abokan huldar Isra‘ila, bayan shekaru biyu na yaki da suka janyo matsin lamba ga kayan yakin kasar.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.