Fafaroma Leo XIV ya yi kiran a tausaya wa juna
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-25 19:32 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Fafaroman ya tunatar da cewa bikin Kirsimeti na nuni ne da fata da bege, tare da ƙarfafa mutane wajen zama jakadun zaman lafiya, yana mai jaddada cewa mutuncin dan Adam dai ba shi da iyaka.
--------------------------------------------------------------------