Mace-mace a hatsarin jirgi mai saukar ungulu a Kilimanjaro

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-26 04:15 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya yi hatsari a Kilimanjaro, da ke zama tsauni mafi tsawo a Afirka kuma muhimmin wurin yawon bude ido a kasar Tanzaniya. A cikin sanarwar da ta fitar a birnin Dar es Salam, hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Tanzaniya ta ce dukkan mutane biyar da ke cikin jirgin sun rasa rayukansu ciki har da 'yan yawon bude ido biyu da suka fito daga Jamhuriyar Czech.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]