Erdogan ya yi wa Al-Burhan alkawarin karfafa goyon bayansa
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-26 04:22 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya gana da shugaban gwamnatin mulkin sojin Sudan Janar Abdel Fattah al-Burhan a birnin Ankara, inda ya yi alkawarin karfafa hadin gwiwa da ke tsakanin kasashen biyu. Wata sanarwa da ta fito daga fadar shugaban kasar Turkiyya na cewa, Erdogan zai karfafa hulda da Sudan a fannoni da dama ciki har da kasuwanci da noma da fannin tsaro da kuma hakar ma'adinai.
--------------------------------------------------------------------