Amurka ta kai hari kan 'yan ta'adda a Najeriya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-26 17:18 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Sashen rundunar sojojin Amurka da ke kula da Afirka ya ce an kai harin ne bisa bukatar hukumomin Najeriya, musamman a jihar Sokoto, inda ake zargin ‘yan kungiyar ta'addancin IS ke da mafaka.
--------------------------------------------------------------------