An kammala yakin neman zabe a Guinea
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-26 18:31 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Mutane kusan miliyan 6.8 ne ake sa ran za su kada kuri'a daga karfe 7 na safe zuwa 6 na yamma, inda za su zabi daya daga cikin ‘yan takara tara. Doumbouya, mai shekaru 41, na takara a matsayin dan takara mai zaman kansa, duk da alkawarin da ya taba dauka na mayar da mulki hannun farar hula bayan kwace iko a shekarar 2021.
--------------------------------------------------------------------