Hanyar neman tsagaita wuta a Ukraine
Story summaryShugaba Volodymyr Zelensky na kasar Ukraine a wannan Jumma'a ya ce nan gaba kadan zai gana da Shugaba Donald Trump na Amurka, kan matakan neman kawo karshen kutsen Rasha kan kasarsa.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.